Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Spoils: Dedicated to the Lord

3 ayoyi · 3 fannoni

Ayoyi game da Dedicated to the Lord

  1. Shawulu ya amsa ya ce, “Sojoji ne suka kawo su daga Amalekawa. Sun bar tumaki da shanu masu kyau da rai don su yi wa Ubangiji Allahnka hadaya, amma sauran mun hallaka duka.”

  2. Sun keɓe waɗansu ganimar da aka kwaso a yaƙi don gyaran haikalin Ubangiji.

  3. A lokacin suka miƙa hadaya bijimai ɗari bakwai da tumaki da kuma awaki dubu bakwai ga Ubangiji daga ganimar da suka dawo da ita.