Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shemaiah: 19. A false prophet in the time of Nehemiah

1 aya · 23 fannoni

Ayoyi game da 19. A false prophet in the time of Nehemiah

  1. Wata rana na tafi gidan Shemahiya ɗan Delahiya, ɗan Mehetabel, wanda aka hana fita a gidansa. Ya ce mini, “Mu sadu gobe a gidan Allah, a cikin haikali, mu kuma kulle ƙofofin haikali, gama mutane suna zuwa su kashe ka, tabbatacce za su zo da dare su kashe ka.”