Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shemaiah: 8. A Levite who assisted in the division of the priests

1 aya · 23 fannoni

Ayoyi game da 8. A Levite who assisted in the division of the priests

  1. Shemahiya ɗan Netanel, wani Balawe ne marubuci, ya rubuta sunayensu a gaban sarki da kuma a gaban manyan ma’aikata. Zadok firist, Ahimelek ɗan Abiyatar da kuma kawunan iyalan firistoci da na Lawiyawa, iyali guda daga Eleyazar, guda kuma daga Itamar.