Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shemaiah: 23. The name of three men who celebrated the dedication of the new wall of Jerusalem

3 ayoyi · 23 fannoni

Ayoyi game da 23. The name of three men who celebrated the dedication of the new wall of Jerusalem

  1. Yahuda, Benyamin, Shemahiya, Irmiya,

  2. da ’yan’uwansa, Shemahiya, Azarel, Milalai, Gilalai, Ma’ai, Netanel, Yahuda da Hanani, tare da kayan kiɗi da Dawuda mutumin Allah ya umarta. Ezra malamin Doka ya jagoranci jerin gwanon.

  3. haka ma Ma’asehiya, Shemahiya, Eleyazar, Uzzi, Yehohanan, Malkiya, Elam da Ezer. Mawaƙan suka rera waƙoƙi a ƙarƙashin kulawar Yezrahiya.