Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shemaiah: 12. A Levite
Ayoyi game da 12. A Levite
Eden, Miniyamin, Yeshuwa, Shemahiya, Amariya da Shekaniya sun taimake shi da aminci a cikin garuruwan firistoci, suna ba da rabo wa ’yan’uwansu firistoci bisa ga sassansu, tsofaffi da yara.