Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shemaiah: 26. Father of Delaiah
Ayoyi game da 26. Father of Delaiah
sai ya sauka zuwa ɗakin magatakarda a fada, inda dukan fadawa suke zaune, Elishama magatakarda, Delahiya ɗan Shemahiya, Elnatan ɗan Akbor, Gemariya ɗan Shafan, Zedekiya ɗan Hananiya, da dukan sauran fadawa.