Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shem

81 ayoyi · 4 fannoni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

Tace bisa littafi
  1. Sa’ad da Ba’al-Hanan ya mutu, Hadad ya gāje shi a matsayin sarki. Aka kira birninsa Fau, sunan matarsa kuwa Mehetabel ’yar Matired, ’yar Me-Zahab.

  2. Hadad shi ma ya mutu. Manyan Edom su ne, Timna, Alwa, Yetet

  3. Oholibama, Ela, Finon

  4. Kenaz, Teman, Mibzar,

  5. Magdiyel da Iram. Waɗannan su ne manyan Edom.

  6. ɗan Kainan, ɗan Arfakshad, ɗan Shem, ɗan Nuhu, ɗan Lamek,