Dinhabah
30.3300, 35.5200 Duba a Google Maps
Ayoyin da suka ambaci Dinhabah
Bela ɗan Beyor ya zama sarkin Edom. Sunan birninsa shi ne Dinhaba.
Waɗannan su ne sarakunan da suka yi sarauta a Edom kafin wani sarkin mutumin Isra’ila yă yi sarauta. Bela ɗan Beyor, wanda aka kira birninsa Dinhaba.