Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prayer Under Affliction: That we may know the causes of our trouble

4 ayoyi · 17 fannoni

Ayoyi game da That we may know the causes of our trouble

  1. “Ku koya mini, zan yi shiru; ku nuna mini inda ban yi daidai ba.

  2. Zan ce wa Allah, kada ka hukunta ni, amma ka gaya mini laifin da na yi maka.

  3. Abubuwa nawa na yi waɗanda ba daidai ba, kuma zunubi ne? Ka nuna mini laifina da zunubina.

  4. Don me ka ɓoye mini fuskarka; ka kuma sa na zama kamar maƙiyinka?