Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prayer Under Affliction: For mitigation of troubles

2 ayoyi · 17 fannoni

Ayoyi game da For mitigation of troubles

  1. “Ka ji addu’ata, ya Ubangiji, ka saurari kukata ta neman taimako; kada ka kurmance ga kukata. Gama ina zama tare da kai kamar baƙo, baƙo, kamar yadda dukan kakannina sun kasance.

  2. Ka kau da fuskarka daga gare ni, saboda in sāke yin farin ciki kafin in tafi in kuma rabu da nan.”