Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Phenicia: Jews from, hear Jesus
Ayoyi game da Jews from, hear Jesus
Mutane da yawa daga Yahudiya, da Urushalima, da Edom, da kuma yankunan da suke ƙetaren Urdun, da kewayen Taya, da Sidon suka zo wurinsa, don sun ji dukan abubuwan da yake yi.