Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Phenicia: Inhabitants of, descended from Canaan
Ayoyi game da Inhabitants of, descended from Canaan
Kan’ana shi ne mahaifin, Sidon ɗan farinsa, da na Hittiyawa,
Arbadiyawa, Zemarawa, da Hamawa. Daga baya zuriyar Kan’aniyawa suka yaɗu
har iyakar Kan’ana ta kai Sidon ta wajen Gerar har zuwa Gaza, sa’an nan ta milla zuwa Sodom, Gomorra, Adma da Zeboyim, har zuwa Lasha.