Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Passover: Prisoner released at, by the Romans

5 ayoyi · 14 fannoni

Ayoyi game da Prisoner released at, by the Romans

  1. A wannan irin Biki, gwamna yana da wata al’ada, ta sakin ɗan kurkuku guda wanda taron suka zaɓa.

  2. Yanzu fa, al’ada ce a lokacin Bikin, a saki ɗan kurkuku guda wanda mutane suka roƙa.

  3. Saboda haka, zan yi masa bulala, in sāke shi.”

  4. (For of necessity he must release one unto them at the feast.)

  5. Amma fa kuna da wata al’ada in lokacin Bikin Ƙetarewa ya yi, nakan sakar muku da ɗan kurkuku ɗaya. To, kuna so in sakar muku ‘sarkin Yahudawa’?”