Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Passover: Christ called our Passover
Ayoyi game da Christ called our Passover
Ku kawar da tsohon yisti don ku zama kamar sabon curi da aka yi babu yisti yadda dai kuke. Gama an miƙa Kiristi Ɗan Ragon Bikin Ƙetarewarmu.