Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Oppression: Rehoboam resolves to oppress the Israelites
Ayoyi game da Rehoboam resolves to oppress the Israelites
Ya bi shawarar matasa, ya ce, “Mahaifina ya sa muku kaya masu nauyi; ni zan ma sa su fi haka nauyi. Mahaifina ya hore ku da bulala; ni kuwa zan hore ku da kunamai.”