Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Offence: Denunciation against those who cause

2 ayoyi · 31 fannoni

Ayoyi game da Denunciation against those who cause

  1. Kaiton duniya saboda abubuwan da suke sa mutane su yi zunubi! Dole irin waɗannan abubuwa su zo, sai dai kaiton mutumin da ya zama sanadin kawo su!

  2. “Idan kuma wani yă sa ɗaya daga cikin waɗannan ’yan yara masu gaskatawa da ni yă yi laifi, zai fiye masa a rataya wani babban dutsen niƙa a wuyarsa, a jefa shi cikin teku.