Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Offence: Be cautious of giving

4 ayoyi · 31 fannoni

Ayoyi game da Be cautious of giving

  1. Da na ce, “Zan faɗa haka,” da na bashe ’ya’yanka.

  2. Saboda haka bari mu daina ba wa juna laifi. A maimakon, sai kowa yă yi niyya ba zai sa dutsen tuntuɓe ko abin sa fāɗuwa a hanyar ɗan’uwansa ba.

  3. Sai dai ku yi hankali, kada yin amfani da ’yancinku yă zama abin sa tuntuɓe ga marasa ƙarfi.

  4. Ba ma sa abin tuntuɓe wa kowa, domin kada hidimarmu ta zama abin zargi.