Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Obed: 1. Son of Boaz and grandfather of David

9 ayoyi · 5 fannoni

Ayoyi game da 1. Son of Boaz and grandfather of David

  1. Matan da suke zama a wurin suka ce, “Na’omi ta sami yaro.” Suka kuwa ba shi suna Obed. Shi ne ya haifi Yesse, mahaifin Dawuda.

  2. Ga asalin zuriyar Ferez. Ferez shi ne mahaifin Hezron,

  3. Hezron ya haifi Ram, Ram ya haifi Amminadab,

  4. Amminadab ya haifi Nashon, Nashon ya haifi Salmon,

  5. Salmon ya haifi Bowaz, Bowaz ya haifi Obed,

  6. Obed ya haifi Yesse, Yesse kuwa ya haifi Dawuda.

  7. Bowaz shi ne mahaifin Obed kuma Obed shi ne mahaifin Yesse.

  8. Salmon ya haifi Bowaz, wanda Rahab ce mahaifiyarsa, Bowaz ya haifi Obed, wanda Rut ce mahaifiyarsa, Obed ya haifi Yesse,

  9. ɗan Yesse, ɗan Obed, ɗan Bowaz, ɗan Salmon, ɗan Nashon,