Salmon
An kuma san shi da: Salma
Ayoyin da suka ambaci Salmon
Amminadab ya haifi Nashon, Nashon ya haifi Salmon,
Salmon ya haifi Bowaz, Bowaz ya haifi Obed,
Nashon shi ne mahaifin Salma, Salma shi ne mahaifin Bowaz,
Ram ya haifi Amminadab, Amminadab ya haifi Nashon, Nashon ya haifi Salmon,
Salmon ya haifi Bowaz, wanda Rahab ce mahaifiyarsa, Bowaz ya haifi Obed, wanda Rut ce mahaifiyarsa, Obed ya haifi Yesse,
ɗan Yesse, ɗan Obed, ɗan Bowaz, ɗan Salmon, ɗan Nashon,