Skip to content

Obed

6 ayoyi · 3 'yan gida

Ayoyin da suka ambaci Obed

  1. Matan da suke zama a wurin suka ce, “Na’omi ta sami yaro.” Suka kuwa ba shi suna Obed. Shi ne ya haifi Yesse, mahaifin Dawuda.

  2. Salmon ya haifi Bowaz, Bowaz ya haifi Obed,

  3. Obed ya haifi Yesse, Yesse kuwa ya haifi Dawuda.

  4. Bowaz shi ne mahaifin Obed kuma Obed shi ne mahaifin Yesse.

  5. Salmon ya haifi Bowaz, wanda Rahab ce mahaifiyarsa, Bowaz ya haifi Obed, wanda Rut ce mahaifiyarsa, Obed ya haifi Yesse,

  6. ɗan Yesse, ɗan Obed, ɗan Bowaz, ɗan Salmon, ɗan Nashon,