Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Mount of Olives: Jesus repairs to

6 ayoyi · 5 fannoni

Ayoyi game da Jesus repairs to

  1. Da Yesu yana zaune a Dutsen Zaitun, almajiran suka zo wurinsa a ɓoye. Suka ce, “Gaya mana, yaushe ne wannan zai faru, mece ce alamar zuwanka da kuma ta ƙarshen zamani?”

  2. Da suka rera waƙa, sai suka fita, suka tafi Dutsen Zaitun.

  3. Da Yesu yana zaune a kan Dutsen Zaitun da yake ɗaura da haikali, sai Bitrus, Yaƙub, Yohanna da kuma Andarawus, suka tambaye shi a ɓoye, suka ce,

  4. Da suka rera waƙa, sai suka fita, suka tafi Dutsen Zaitun.

  5. Kowace rana, Yesu yakan je haikalin ya yi koyarwa, da kowace yamma kuma, ya je ya kwana a kan tudun da ake kira Dutsen Zaitun.

  6. Yesu ya fita zuwa Dutsen Zaitun kamar yadda ya saba, almajiransa kuma suka bi shi.