Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Morning: (Spread upon the mountains,) of heavy calamities
Ayoyi game da (Spread upon the mountains,) of heavy calamities
rana ce ta baƙin duhu ƙirin, ranar gizagizai ce baƙi ƙirin. Babbar rundunar mayaƙa mai ƙarfi tana zuwa kamar ketowar alfijir a kan duwatsu yadda ba a taɓa ganin irinta ba, ba kuwa za a ƙara ganin irinta ba har tsararraki masu zuwa.