Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Morning: Of the resurrection day
Ayoyi game da Of the resurrection day
Kamar tumaki an ƙaddara su ga kabari; za su kuwa zama abincin mutuwa amma masu gaskiya za su yi mulki a kansu da safe. Kamanninsu za su ruɓe a cikin kabari, nesa da gidajensu masu tsada.