Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Morning: Went to the temple in
Ayoyi game da Went to the temple in
Da sassafe kuma, dukan mutanen suka zo haikalin, don su saurare shi.
Da sassafe ya sāke bayyana a filin haikali, inda dukan mutane suka taru kewaye da shi, sai ya zauna don yă koya musu.