Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Morning: A red sky in, a sign of bad weather
Ayoyi game da A red sky in, a sign of bad weather
da safe kuma, ku ce, ‘Yau kam za a yi hadari, gama sararin sama ya yi ja, ya kuma ɓata fuska.’ Kun san yadda za ku fassara yanayin sararin sama, amma ba kwa iya fassarar alamun lokuta.