Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Modern Samaria: Had no intercourse or dealings with the Jews

3 ayoyi · 23 fannoni

Ayoyi game da Had no intercourse or dealings with the Jews

  1. Sai ya aiki ’yan saƙo, su yi gaba. Su kuwa, suka shiga cikin wani ƙauyen Samariyawa, don su shirya masa abubuwa.

  2. Amma mutanen ƙauyen ba su karɓe shi ba, don yana kan hanyar zuwa Urushalima ne.

  3. Sai mutuniyar Samariyar ta ce masa, “Kai mutumin Yahuda ne, ni kuwa mutuniyar Samariya ce. Yaya za ka roƙe ni ruwan sha?” (Don Yahudawa ba sa hulɗa da Samariyawa.)