Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Modern Samaria: Many Christian churches in
Ayoyi game da Many Christian churches in
Sa’an nan ikkilisiya ko’ina a Yahudiya, Galili da kuma Samariya ta sami salama. Ta yi ƙarfi; ta kuma ƙarfafa ta wurin Ruhu Mai Tsarki, ta ƙaru sosai tana rayuwa cikin tsoron Ubangiji.