Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Modern Samaria: Were superstitious

3 ayoyi · 23 fannoni

Ayoyi game da Were superstitious

  1. To, akwai wani mutum mai suna Siman wanda ya kwana biyu yana yin sihiri a birnin har ya ba wa duk mutanen Samariya mamaki. Ya kuma yi taƙama cewa shi wani mai girma ne,

  2. dukan mutane kuwa, manyan da ƙanana, suka mai da hankali gare shi suka kuma ce, “Mutumin nan shi ne ikon Allah da aka sani a matsayin Iko Mai Girma”

  3. Suka bi shi domin ya daɗe yana ba su mamaki da sihirinsa.