Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Judges of Israel: Jair

3 ayoyi · 17 fannoni

Ayoyi game da Jair

  1. Bayansa kuma sai Yayir daga Gileyad, wanda ya shugabanci Isra’ila shekara ashirin da biyu.

  2. Yana ’ya’ya talatin, waɗanda suke hawan jakuna talatin. Sun shugabanci birane talatin a Gileyad, har wa yau ana ce da biranen Hawwot Yayir.

  3. Sa’ad da Yayir ya mutu, sai aka binne shi a Kamon.