Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Judges of Israel: Abdon
Ayoyi game da Abdon
Bayansa, Abdon ɗan Hillel, daga Firaton, ya shugabanci Isra’ila.
Yana da ’ya’ya maza arba’in da ’yan taɓa kunne talatin, waɗanda suka hau jakuna saba’in. Ya shugabanci Isra’ila shekara takwas.