Skip to content

Shamir

2 verses

32.3600, 35.2500 Duba a Google Maps

Ayoyin da suka ambaci Shamir

  1. Bayan zamanin Abimelek, sai Tola ɗan Fuwa ɗan Dodo daga Issakar ya tashi don yă ceci Isra’ila. Yana zama a Shamir a ƙasar tudu ta Efraim.

  2. Ya shugabanci Isra’ila shekara ashirin da uku sa’an nan ya mutu, aka kuma binne shi a Shamir.