Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shamir

4 ayoyi · 3 fannoni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. Birane na cikin ƙasar tuddai kuwa, su ne, Shamir, Yattir, Soko,

  2. Bayan zamanin Abimelek, sai Tola ɗan Fuwa ɗan Dodo daga Issakar ya tashi don yă ceci Isra’ila. Yana zama a Shamir a ƙasar tudu ta Efraim.

  3. Ya shugabanci Isra’ila shekara ashirin da uku sa’an nan ya mutu, aka kuma binne shi a Shamir.

  4. Ɗan Uzziyel shi ne, Mika; daga ’ya’yan Mika maza, Shamir.