Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shamir: 2. A city in Mount Ephraim. Home and burial place of Tola, the judge

2 ayoyi · 3 fannoni

Ayoyi game da 2. A city in Mount Ephraim. Home and burial place of Tola, the judge

  1. Bayan zamanin Abimelek, sai Tola ɗan Fuwa ɗan Dodo daga Issakar ya tashi don yă ceci Isra’ila. Yana zama a Shamir a ƙasar tudu ta Efraim.

  2. Ya shugabanci Isra’ila shekara ashirin da uku sa’an nan ya mutu, aka kuma binne shi a Shamir.