Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Civil Officer

32 ayoyi · 2 fannoni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

Tace bisa littafi
  1. Ahimawaz, shi ne a Naftali (ya auri Basemat ’yar Solomon);

  2. Ba’ana ɗan Hushai, shi ne a Asher da Bayelot;

  3. Yehoshafat ɗan Faruwa, shi ne a Issakar;

  4. Shimeyi ɗan Ela, shi ne a Benyamin;

  5. Geber ɗan Uri, shi ne a Gileyad (ƙasar Sihon sarkin Amoriyawa da kuma Og sarkin Bashan). Shi ne kaɗai gwamna a bisa yankin.

  6. Amma Solomon bai mai da Isra’ilawa bayi ba; su ne mayaƙansa, shugabannin gwamnatinsa, dogarawansa, shugabannin sojojinsa, da shugabanninsa na kekunan yaƙi da mahayan kekunan yaƙinsa.

  7. Kai kuma Ezra, bisa ga hikimar da Allah ya ba ka, sai ka zaɓi mahukunta da alƙalai waɗanda za su zama masu yanke hukunci ga dukan mutanen Kewayen Kogin Yuferites, duk waɗanda suka san dokokin Allahnka, ka kuma koya wa duk waɗanda ba su san dokokin ba.