Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Animals: Belong to God
Ayoyi game da Belong to God
gama kowace dabbar kurmi nawa ne, da kuma shanu a kan dubban tuddai.
Na san kowane tsuntsun da yake a duwatsu kuma halittun filaye nawa ne.
Da a ce ina jin yunwa ai, ba sai na faɗa muku ba, gama duniyar nawa ne, da kome da yake cikinta.