Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Animals: Offered in sacrifice

7 ayoyi · 25 fannoni

Ayoyi game da Offered in sacrifice

  1. Ka ɗauki bakwai na kowace iri tsabtaccen dabba tare da kai, namiji da ta mace, da kuma biyu na kowace dabba marar tsabta, namiji da ta mace,

  2. da kuma bakwai na kowane iri tsuntsu, namiji da ta mace, domin a bar kowane irinsu da rai a dukan duniya.

  3. Kwana bakwai daga yanzu zan aiko da ruwa a duniya yini arba’in da dare arba’in, zan kuma kawar da kowace halitta mai rai da na yi daga doron ƙasa.”

  4. Nuhu ya aikata duk abin da Ubangiji ya umarce shi.

  5. Nuhu yana da shekaru 106 ne sa’ad da aka yi ambaliya ruwa a duniya.

  6. Nuhu da matarsa da ’ya’yansa da matansu, suka shiga jirgi domin su tsira daga ruwa ambaliya.

  7. Biyu-biyu daga dabbobi masu tsabta da marasa tsabta, da tsuntsaye da kuma dukan halittu masu rarrafe a ƙasa,