Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Animals: God's care of

2 ayoyi · 25 fannoni

Ayoyi game da God's care of

  1. “Yanzu na kafa alkawarina da ku da zuriyarku a bayanku,

  2. da kowace halitta mai rai wadda ta kasance tare da kai; wato, tsuntsaye da dabbobin gida da kuma dukan namun jeji, duk dai iyakar abin da ya fita daga jirgin; wato, kowane mai rai na duniya.