Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Altar of Incense: Placed before the vail in the outer sanctuary

3 ayoyi · 17 fannoni

Ayoyi game da Placed before the vail in the outer sanctuary

  1. Ka sa bagaden a gaban labulen da yake gaban akwatin alkawari, a gaba murfin kafara wanda yake bisa akwatin alkawari, inda zan sadu da kai.

  2. Ka sa bagaden zinariya na ƙona turare a gaban akwatin Alkawari, ka kuma sa labule a ƙofar shiga tabanakul.

  3. Musa ya sa bagaden zinariya a cikin Tentin Sujada a gaban labulen