Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Altar of Incense: Anointed with holy oil
Ayoyi game da Anointed with holy oil
Sa’an nan ka yi amfani da shi don shafa wa Tentin Sujada, da akwatin alkawari,
da tebur da kuma dukan kayansa, da wurin ajiye fitila da dukan kayansa, da bagaden ƙona turare,