Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Altar of Incense: Top of, surrounded with a crown of gold

2 ayoyi · 17 fannoni

Ayoyi game da Top of, surrounded with a crown of gold

  1. Ka dalaye bisansa da kuma dukan gefe-gefensa da kuma ƙahoninsa da zinariya zalla, ka kuma yi zubi na zinariya kewaye da shi.

  2. Suka dalaye saman da dukan gefe-gefen da kuma ƙahonin da zinariya zalla, suka kuma yi zubin zinariya kewaye da shi.