Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Altar of Incense: Dimensions, &c of

3 ayoyi · 17 fannoni

Ayoyi game da Dimensions, &c of

  1. “Ka yi bagade da itacen ƙirya don ƙona turare.

  2. Zai zama murabba’i, tsawon zai zama kamu ɗaya, fāɗi kuma kamu ɗaya, amma tsayin yă zama kamu biyu, ƙahoninsa kuma su zama ɗaya da shi.

  3. Suka yi bagaden ƙona turare da itacen ƙirya. Shi bagaden, murabba’i ne, tsawonsa kamu ɗaya, fāɗinsa kamu ɗaya, tsayinsa kuma kamu biyu, ƙahoninsa kuwa a haɗe suke da shi.