Beeroth
An kuma san shi da: Beerothite
31.9000, 35.2100 Duba a Google Maps
Ayoyin da suka ambaci Beeroth
Saboda haka Isra’ilawa suka tashi a rana ta uku suke je biranen mutanen, wato, Gibeyon, Kefira, Beyerot da Kiriyat Yeyarim.
Akwai kuma Gibeyon, Rama, Beyerot,
To, ɗan Shawulu yana da ’ya’ya maza biyu da suke shugabannin ’yan hari. Ana kiran ɗaya Ba’ana, ɗayan kuma Rekab. Su ’ya’yan Rimmon mutumin Benyamin ne daga Beyerot, an lissafta Beyerot a ɓangaren Benyamin,
Zelek, mutumin Ammon Naharai, mutumin Beyerot mai ɗaukan wa Yowab, ɗan Zeruhiya makamai,
na Kiriyat Yeyarim, da Kefira Beyerot 743
na Kiriyat Yeyarim, Kefira da na Beyerot 743