Tsallake zuwa abun ciki

Kohath

29 ayoyi · 8 'yan gida

Ayoyin da suka ambaci Kohath

Tace bisa littafi
  1. Daga rabin kabilar Manasse kuwa, Isra’ilawa suka ba da Aner da Bileyam, tare da wuraren kiwonsu, ga sauran gidajen mutanen Kohat.

  2. Daga zuriyar Kohat, Uriyel shugaba da dangi 120;

  3. Dawuda ya rarraba Lawiyawa ƙungiya-ƙungiya bisa ga ’ya’yan Lawi maza. Gershon, Kohat da Merari.

  4. ’Ya’yan Kohat maza su ne, Amram, Izhar, Hebron da Uzziyel, su huɗu ne duka.