Skip to content

Izhar

10 ayoyi · 8 'yan gida

An kuma san shi da: Izehar, Amminadab

Ayoyin da suka ambaci Izhar

  1. ’Ya’yan Kohat maza, su ne, Amram, Izhar, Hebron da Uzziyel. Kohat ya yi shekara 133.

  2. ’Ya’yan Izhar maza, su ne, Kora, Nefeg da Zikri.

  3. Sunayen mutanen Kohat kuwa su ne, Amram, Izhar, Hebron da Uzziyel.

  4. Kora ɗan Izhar, wanda yake Balawe ne daga dangin Kohatawa, wata rana ya nemi Datan da Abiram ’ya’yan Eliyab, da On ɗan Felet dukansu daga kabilar Ruben, suka haɗa kai

  5. ’Ya’yan Kohat maza su ne, Amram, Izhar, Hebron da Uzziyel.

  6. ’Ya’yan Kohat maza su ne, Amram, Izhar, Hebron da Uzziyel.

  7. Zuriyar Kohat su ne, Amminadab, Kora, Assir,

  8. ɗan Izhar, ɗan Kohat, ɗan Lawi, ɗan Isra’ila;

  9. ’Ya’yan Kohat maza su ne, Amram, Izhar, Hebron da Uzziyel, su huɗu ne duka.

  10. ’Ya’yan Izhar maza su ne, Shelomit ne ɗan fari.