Skip to content

Hebron

8 ayoyi · 8 'yan gida

Ayoyin da suka ambaci Hebron

  1. ’Ya’yan Kohat maza, su ne, Amram, Izhar, Hebron da Uzziyel. Kohat ya yi shekara 133.

  2. Sunayen mutanen Kohat kuwa su ne, Amram, Izhar, Hebron da Uzziyel.

  3. ’Ya’yan Kohat maza su ne, Amram, Izhar, Hebron da Uzziyel.

  4. ’Ya’yan Kohat maza su ne, Amram, Izhar, Hebron da Uzziyel.

  5. daga zuriyar Hebron, Eliyel shugaba da dangi 80;

  6. ’Ya’yan Kohat maza su ne, Amram, Izhar, Hebron da Uzziyel, su huɗu ne duka.

  7. ’Ya’yan Hebron maza su ne, Yeriya na fari, Amariya na biyu, Yahaziyel na uku da Yekameyam na huɗu.

  8. ’Ya’yan Hebron maza su ne, Yeriya na fari, Amariya na biyu, Yahaziyel na uku da Yekameyam na huɗu.