Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Merari

5 ayoyi · 2 fannoni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. ’Ya’yan Lawi maza su ne, Gershon, Kohat da Merari.

  2. Ga sunayen ’ya’yan Lawi, Gershon, Kohat da Merari.

  3. Kabilar Merari su ne Maliyawa da Mushiyawa; waɗannan su ne kabilar Merari.

  4. Jimillar dukan jarirai maza daga wata ɗaya ko fiye, 6,200 ne.

  5. Shugaban iyalan Merari shi ne Zuriyel ɗan Abihayil. Za su yi sansani arewa da tabanakul.