Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Merari: Head of the Merarite Levites

4 ayoyi · 2 fannoni

Ayoyi game da Head of the Merarite Levites

  1. Ga sunayen ’ya’yan Lawi, Gershon, Kohat da Merari.

  2. Kabilar Merari su ne Maliyawa da Mushiyawa; waɗannan su ne kabilar Merari.

  3. Jimillar dukan jarirai maza daga wata ɗaya ko fiye, 6,200 ne.

  4. Shugaban iyalan Merari shi ne Zuriyel ɗan Abihayil. Za su yi sansani arewa da tabanakul.