Zuriel 1 aya · 1 ɗan gida Nemi "Zuriel" Ayoyin da suka ambaci Zuriel Ƙidaya 3:35Shugaban iyalan Merari shi ne Zuriyel ɗan Abihayil. Za su yi sansani arewa da tabanakul.