Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Zoar: Not destroyed with Sodom and Gomorrah

5 ayoyi · 4 fannoni

Ayoyi game da Not destroyed with Sodom and Gomorrah

  1. Ga ɗan gari can ya fi kusa inda zan gudu in fake. Bari in gudu zuwa can, in tsirar da raina.”

  2. Sai ya ce masa, “Na yarda da abin da ka ce, ba zan hallakar da garin da ka ambata ba.

  3. Gaggauta, ka gudu zuwa can, ba zan yi kome ba sai ka isa can.” (Domin haka ne ake kira garin Zowar.)

  4. A lokacin da Lot ya isa Zowar, rana ta hau.

  5. Lot da ’ya’yansa biyu mata suka bar Zowar suka kuma zauna a cikin duwatsu, gama ya ji tsoro yă zauna a Zowar. Shi da ’ya’yansa biyu mata suka zauna a ciki wani kogo.