Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Zoar: A city of the Moabites, near the Jordan

1 aya · 4 fannoni

Nemi "Zoar"

Ayoyi game da A city of the Moabites, near the Jordan

  1. Lot ya ɗaga idanunsa sama ya dubi kwarin Urdun, sai ya ga kwarin yana da ciyawa mai kyau ƙwarai sai ka ce lambun Ubangiji, kamar ƙasar Masar, wajajen Zowar. (Wannan fa kafin Ubangiji yă hallaka Sodom da Gomorra.)